Hausa Novel Audio
Babu So… (Miya Kawo Kishi) Part 11 Hausa Novel Audio
Download Babu So Complete Hausa Novel
Babu So… (Miya Kawo Kishi) Part 11 Hausa Novel Audio.
Babu So miya kawo Kishi, Labarina Mai cike da soyayya da kuma sarkakiya hadi da zamantakewar rayuwa.
Bilyn Abdul itace marubuciyar wannan littafin na Babu So Miya kawo gaba, yayin da channel din channel din Duniyar Littafan Hausa ke karanto mukushi.
Zaku iya sauraron wannan littafin na Babu So Part 11 by bilyn Abdul kokuma Ku saukeshi akan wayoyinku na hannu wato download.