Shirin Labarina, shirinne na dogon Zango da kamfanin Saira movies Suke kawowa a tashar su ta YouTube.
A yanzu haka an saki shirin Labarina Season 6 Episode 5 a tashar Saira movies.
Labarina Season 6 Episode 5 ya matukar kayatar da Jama’a sosai, Domin kuwa abubuwa da dama sun faru.
Domin Kallon Shirin Labarina Season 6 Episode 5 wanda Aminu Saira da Naziru Sarkin Waka Suka dauki nauyi Ka kasance kana bibiyar wannan shafin akai akai.
Kalli Labarina Season 6 Episode 5 akasa,