Hausa Series

Manyan Mata Season 1 Episode 1

Manyan Mata Season 1 Episode 1

Manyan Mata Season 1 Episode 1 ya fito yanzu haka. Wannan film na Manyan Mata, mallan Abdul Amart Mai Kwashewa ne karkashin kamfanin sa Abnur Entertainment.

Film din Manyan Mata, ya had Manyan jaruman Cikin masana’antar kannywood da dama kama daga maza har Mata.

Acikin jaruman kannywood mata da suka fito acikin shirin Manyan Mata series sun hada da Hadiza Gabon, Fati Washa, Aisha Tsamiya, Halima Atete, Aisha Najamu Izzar So, Maryam Yahaya, Hafsat Idris Barauniya, Jamila Naguda, Aisha Humaira da dai sauransu.

Acikin jarumai Maza kuwa da suka fito a Manyan Mata series, sun hada da Adam a Zango, Ali Nuhu, Falalu a Dorayi, Rabi’u Rikadawa wato Baba Dan Audu, Mustapha Nabraska, Sadiq Sani Sadiq da dai sauransu.

Yanzu haka zaku iya kallon bidiyon wannan shiru na Manyan Mata season 1 Episode 1 a kasa gashin ArewaTop sun kawo muku shi Kyauta.

Related Articles

Back to top button