Kannywood

Adam A Zango ya rungumi Amira acikin shirin Asin da Asin

Adam A Zango ya rungumi Amira acikin shirin Asin da Asin

Adam A Zango ya rungumi Amira acikin shirin Asin da Asin.

jarumin masana’antar shirya finafinai ta kannywood Adam A Zango ya haddasa cece kuce a shafukan sada zumuntar zamani bayanda ake zargin ya rungume jaruma Amira ana tsaka da daukar shirin Asin Asin.

Zuwa yanzu dai ba’aji jarumin yave wani abuba dangane da wannan zargi da ake wa jarumin.

Related Articles

Back to top button