Kannywood
Auren Jarumar Izzar So khadija Yobe Tareda Angonta Izzudden
Auren Jarumar Izzar So khadija Yobe Tareda Angonta Izzudden.
Ana Shirye Shiryen bikin Auren yan Kannywood biyu, wato jaruma a shirin izzar So Khadija Yobe, tare da mawaƙi Izzuddeen M. Doko (Izzu Bawan Allah) sun kankama.
Za a daura auren a ranar Juma’a mai zuwa, wato 10 ga Fabrairu, 2023 a masallacin Juma’a na unguwar Nassarawa da ke garin Damaturu, babban birnin Jihar Yobe, da misalin ƙarfe 2 na rana.
Allah ya basu zaman lafiya da zuciyar ta gari.
Ku ci gaba da bibiyar wannan shafin na ArewaTop.com.ng Domin samun labarai da dumi dumin su.