Kannywood
Ayyiriri Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Wazeery ta Haihu
Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Wazeery ta Haihu.
Ayyiriri Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Wazeery ta Haihu.
Alhamdulillah! Tsohuwar Jaruma Maryam Wazeery (Laila Labarina) Matar Tijjani Babangida Ta Haihu. Jarumar Wacce Ta Aure Tsohon Dan Wasan Nigeria Wato Tijjani Babangida. Allah Ya Sauketa Lafiya.
Idan baku manta ba Tsohuwar Jarumar ta Kannywood tayi Auren shekarar data gabata ayayin da take tsaka da shahararta.
Ta Wallafa Hotunan Ne A Shafukan Sada Zumunta. Inda Take Taya Kanta Da Iyalanta Murnar Samun Qaruwar Diya Mace. Mai Suna Fadeela.
Ga Hotunan Da Ta Wallafa A Shafin Na Instagram.