Kannywood

Bidiyon Yadda Hamisu Breaker ya cashe a bikin Daddy Hikima Abale da Maryam

Bidiyon Yadda Hamisu Breaker ya cashe a bikin Daddy Hikima Abale da Maryam

A jiyane aka daura Auren fitaccen jarumin nan a Kannywood Daddy Hikima Abale tare da Amaryar sa Maryam a jihar Kano.

Yan film din kannywood da dama sun halarci wannan Shagalin bikin dama daurin Auren.

Hamisu Breaker yana daga daga cikin wadanda suka halarci taron bikin nasu,sannan yayi bajinta domin kuwa ya rera sabuwar wakar shi ta Mafarkina izuwa Amarya da Ango,da kuma sauran nau’in waken sa ciki harda Jarumar Mata.

Bikin yayi matukar kayatar da mahalartar sa domin anyi bidiri wanda baza’a taba mantawa dashi ba a tarihin Kannywood.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Related Articles

Back to top button