Kannywood

Bidiyon yadda Safara’u take wanka a Swimming pool ya kayatar da masoyanta

Bidiyon yadda Safara’u take wanka a Swimming pool ya kayatar da masoyanta

Bidiyon yadda Safara’u take wanka a Swimming pool ya kayatar da masoyanta.

Fitacciyar jarumar nan a cikin shirin Kwana Casa’in, Safiya Yusuf wadda akafi sani da Safara’u kafin su koreta ta bar shirin.

Safara’u din ko kuma muce Safaa ta wallafa wani bidiyo a shafinta na Tiktok na yadda take wanka a cikin ruwa amma na swimming pool, bidiyon nata yayi matukar bawa mutane mamaki,sai dai wasu sun bukaci Jarumar ko kuma muce Mawaƙiyar data saki bidiyon baki daya domin su tabbatar da shin ta iya ruwan ne ko kuma kawai bula ce?

Haka dai mutane sukaci gaba da bayyana ra’ayoyin su,wasu kuma a wani tsagin sun soketa domin tsaraicin ta ya bayyana a cikin bidiyon.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin,zaku iya turawa zuwa “yan uwa da Abokan Arziki.

Related Articles

Back to top button