Kannywood
Don Allah Ku Cire ‘Yata Hafsat Isma’il Tuge Daga Harkar Fim Domin Tana Da Aure Cewar Mahaifiyar ta
Don Allah Ku Cire ‘Yata Hafsat Isma’il Tuge Daga Harkar Fim Domin Tana Da Aure Cewar Mahaifiyar ta
Wata Mata wacce ta bayyana cewa Mahaifiyar Jaruma Hafsat Isma’il ce ta fito ta roki Masana’antar Kannywood kan ta cire yarta daga cikin harkar domin bada yardar ta ta shiga ba kuma tana da Aure.
Ta Kara da cewaNi Da Mahaifinta Ba Mu Da Masaniyar Cewà Ta Shiga Harkar Fim, Sakon Mahaifiyar Jarumar Fim Din ‘Amaryar Tiktok’ Ga Hukumar Gudanarwar Masana’antar.
Wannan dai ba shine karo ba farko ba da hakan ta taba faruwa domin da dama yan mata sunsha fitowa suna shiga harkar fim ba tare da sanin iyayen suba.
Hakan yasa ma mutane suka gasgata maganar Sheikh Idris Abdulazeez bauchi akan yan fim din.