Kannywood

Innalillahi gaskiyar magana Akan mutuwar jaruma Zahra diamond ta masana’antar Kannywood

Batun Mutuwar Jaruma Zahra Diamond

Innalillahi gaskiyar magana Akan mutuwar jaruma Zahra diamond ta masana’antar Kannywood.

Al’umma a masana’antar shirya finafinai ta kannywood sun Shiga rudani bayanda suka Sami labarin mutuwar jarumar masana’antar Zahra diamond.

https://youtu.be/c7q49hOE6LQ

Sedai jarumar ta fito ta bayyana rashin gaskiyar wannan lamari inda ta nemi Afuwar masoyanta da Abokan aiki kasancewar itama da laifinta.

Jarumar Dai ta kwana biyar rabinda ta saki wani bayani a shafukan ta na sada zumunta Wanda hakan Ya Kara tabbatar da wancan labari.

Related Articles

Back to top button