Kannywood

Jama’a Sun Sha Mamkin Cewa Adam a Zango Zaiyi Wuff Da Jaruma Aisha Humaira

Auren Adam a Zango

Jama’a Sun Sha Mamkin Cewa Adam a Zango Zaiyi Wuff Da Jaruma Aisha Humaira

Tuni dai wasu hotuna na manyan Jaruman Kannywood Adam Zango da kuma Aisha Humaira suka karade shafukan sada zumunta,wasu na yada cewa aure jaruman sukayi wanda maganar sam ba haka bane.

Jaruman na Kannywood Zango da kuma Humaira sun fito ne a matsayin Amarya da Ango a cikin wani shiri da kamfanin Rarara ya shirya mai suna Rana Dubu wanda ya fito ta hannun fitaccen mai shirya finafinan nan Abubakar Bashir Mai Shadda.

Ga kadan daga cikin Hotunan jaruman da suka jawo kace nace din:

Related Articles

Back to top button