Kannywood

Kalli video abin sha’awa yadda jarumi Ali Nuhu ya koma waka

Kalli video abin sha’awa yadda jarumi Ali Nuhu ya koma waka.

Jarumin ya amsa mutane da yawa mamaki wanda a baya ake masa gorin cewa Adam a Zango ya fishi basira inda wasu suke masu kallon shi ko kasan bashi da baiwar waka.

Sai gashi a wannan karan yanzu ya sambaci mutane inda ya fara waka da kuma kasidar fiyayyen halitta Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasalla.

Kuma da alama wakar zata karbi a gari saboda yadda garin nasu yake kaunar shilugaba Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam.

Related Articles

Back to top button