Kannywood

WATA SABUWA: Ku Gaya Min Dan Fim Daya Tak Mai Addini Tambayar Sheikh Imam Idris Abdul’aziz Bauchi

WATA SABUWA: Ku Gaya Min Dan Fim Daya Tak Mai Addini Tambayar Sheikh Imam Idris Abdul’aziz Bauchi

Sanannan malamin Addinin Nan Sheikh Imam Idris Abdul’aziz Bauchi yayi tambaya a wani karatunsa akan yan masana’antar fim ta Kannywood.

Malamin yayi wannan tambayar ne a cikin wani faifan bidiyon da yake tsaka da caccakar masu sana’ar harkokin finafinan Hausa (Kannywood) inda yake cewa ” Ka gaya min ɗan fim ɗaya tak mai addini, in dai ɗan fim ɗin ne kirawo mana shi muyi masa tambayar menene addini.” Inji shi

Lamarin ya janyo cece kuce a shafukan sada zumunta inda wasu daga cikin masana’antar Kannywood ɗin suke yin martani akan waɗannan kalaman na Sheikh Dr Idris Abdulazeez Bauchi.

WATA SABUWA: Ku Gaya Min Dan Fim Daya Tak Mai Addini Tambayar Sheikh Imam Idris Abdul’aziz Bauchi
WATA SABUWA: Ku Gaya Min Dan Fim Daya Tak Mai Addini Tambayar Sheikh Imam Idris Abdul’aziz Bauchi

Related Articles

Back to top button