Kannywood

Wow Sabon Gidan Aisha Najamu Izzar So Ya Girgiza Yan Kannywood da Masoyanta

Sabon Gidan Aisha Najamu Izzar So

Ba kowa yayi tunanin wannan jarumar tana da kudin da zata iya gina gida kamar wannan ba sai dai kuma da yake kasan komai na Allah ne yasa wasu ko kadan basuyi mamaki ba musamman masoyanta suke mata fatan alheri.

Jarumar ba wani dadewa tayi acikin masana’antar kannywood ba amma cikin ikon Allah ya hore mata arziki ya bata abinda ba kowanne jarumi Allah ya bawa ba gashi ta gina gida ga kuma ƙatuwar mota Allah ya hore mata.

Idan kuka kalli gidan zakuga ko acikin manyan masu kudi maza ba kowa zai iya gida kamar wannan ba amma ita Allah yayi mata arzikin kudi gashi ta gida gida kamar wannan.

Jaruman kannywood da yawa mata da maza sun tayata murnar da samun wannan gida itama kuma ta bayyana farin cikinta da Allah ya bata damar gina wannan gidan harta kammala.

Related Articles

Back to top button
error: Content is protected !!