Kannywood
Yanzu Yanzu Adam a Zango Yayi Magana Cikin Fushi Akan Chanjin Kudi a Nigeria
Maganar Adam a Zango akan Chanjin Kudi
Yanzu Yanzu Adam a Zango Yayi Magana Cikin Fushi Akan Chanjin Kudi a Nigeria.
Sati biyu Kenan Yanzu da Jama’a Nigeria musamman talakawa Suka Shiga Tashin Hankali da halin kakani kayi Dalilin Zancen Chanjin Naira.
Jama’a da dama sun nuna rashin goyon bayansu Akan batun chanjin wannan kudi da shugaban Babban bankin Nigeria da Gwamnatin Tarayya Suka kirkiro.
Hakan tasa Jama’a Fara tofa albarkacin bakinsu, ciki kuwa harda jarumin kannywood Adam a Zango.
https://youtu.be/VS0t6k5Z_Qc
Kuci gaba da kasancewa da ArewaTop.com.ng Domin samun labarai da dumi dumin su.