Kannywood

Yanzu Yanzu Yan Sandan Kano Sun Kama Murja Ibrahim Kunya

Yanzu Yanzu Yan Sandan Kano Sun Kama Murja Ibrahim Kunya

Rundunar yan Sandan jihar Kano ta kama fitacciyar mai barkwancin nan ta #TikTok Murja Ibrahim Kunya.

Koda ya ke yan sandan ba su yi karin bayani ba, amma idan zaku iya tunawa a shekarar da ta gabata ne wani lauya ya shigar da korafi inda yake neman da a binciki Murja da wasu fitattun mawaƙa da masu amfani da TikTok kan zargin ɓata tarbiyya.

An kama Murjar ne yayin da take tsaka da shirye-shiryen shagalin bikin murnar zagayowar ranar haihuwarta a garin kano.

Karin bayani zai zo nan gaba.

Related Articles

Back to top button