Labarai

Ƙawatace Takaini Wajen Boka Yake Zinah Dani Tsawon Kwana Uku Kuma Ba’a Garinmu Ba Cewar Wata Budurwa

Ƙawatace Takaini Wajen Boka Yake Zinah Dani Tsawon Kwana Uku Kuma Ba’a Garinmu Ba Cewar Wata Budurwa

Ƙawatace Takaini Wajen Boka Yake Zinah Dani Tsawon Kwana Uku Kuma Ba’a Garinmu Ba Cewar Wata Budurwa

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Idon Mutane Ya Bude Akan Neman Kudi Ta Halak Ko Haram, Yadda Abun Ya Hada Samari Da Yam Mata Harma Da Matan Aure Da Kuma Mazaje Masu Iyali.

A Yanzu Kuma Sai Muka Samu Labarina Wata Budurwa Da Abokiyarta Take Bata Shawarar Suje Wani Gari Su Kama Hayar Gida Na Tsawon Kwana Uku, Yadda Wani Boka Zai Zo Yayi Zinah Dasu A Kwana Ukun Nan Da Zummar Zasu Samu Kudi.

https://youtu.be/NKg8ShuQceY

Bidiyon Da Mukaci Karo Da Ita A Shafin Instagram Munji Yadda Abokiyartata Take Shawartarta, Zasu Samu Kudi Amma Sai Ta Wannan Mummunar Harkar Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakin Budurwar.

Tofa Wannan Masifa Da Me Tayi Kama Zakaga Yanzu Maza Da Mata Kowa Burinsa Ya Samu Kudi Cikin Sauki Batare Da Yasha Wahala Ba, Da A Lokutan Baya Kafirai Muka Sani Da Wannan Mummunan Dabi’ar, Amma Yanzu Ya Zamto Ruwan Dare Toh Allah Yakara Shirya Mana Zuri’a.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Mana Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe mungode.

Related Articles

Back to top button