Labarai

Allah Me iko shiga kaga abun da yafaru da wannan yaran mutum abun tau sayi

Allah Me iko shiga kaga abun da yafaru da wannan yaran mutum abun tau sayi

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah me iko kuma Allah me Halittar Abin da yaso aku lokacin da yaso dan haka ire iran wannan abu buwan yana da mashin manci muke kula dasu domin mu kara kadai ta Allah.

Bidiyon wani yaro kenan wanda ya girgiza Internet wanda ya bayyanawa duniya chewa ana che masa yana da juna biyu wanda hakan ya ke chi masa tuwo a kwarya.

hakika duk wanda ya kasanche da ransa da kuma lafiya to ya kara godewa Allah kuma idan kaga wani da larura irin wannan to kayi masa addua tare da yi masa duk taimakon da zaka iya.

Related Articles

Back to top button