Labarai

Innalillahi Kalli Bidiyon Dayasa Aka Kama Mawakin da Yayi Wakar Adaidai Tanan

Innalillahi Kalli Bidiyon Dayasa Aka Kama Mawakin da Yayi Wakar Adaidai Tanan

Kamar yadda aka sani A watan daya gabata ne aka kama Shahararriyar Yar TikTok dinnan Me suna Murja ibrahim kunya akan Maganganun batsa da takeyi a Shafukan Sada Zumunta Musamman ma na Tiktok.

Wanda har aka kaita kotu akayi zama na farko bayan wani lokaci kuma sai jiya aka maidata kotun, sai dai wannan karon kuma an hada da wani mawaki wanda yayi Wakar Adaidai Tanan.

Kalli Cikakken vedion anan

Related Articles

Back to top button