Labarai

Innalillahi Yadda Yan Vigilanti Suka Cirewa Amarya Ido Guda Daya Ana Tsaka Da Shagalin Bikinta a Kano

Innalillahi Yadda Yan Vigilanti Suka Cirewa Amarya Ido Guda Daya Ana Tsaka Da Shagalin Bikinta a Kano

Wasu Yan bijilanti da suka tsere sun fasawa wanann amarya idonta guda daya a wajen shagalin bikinta.

Wannan almari dai ya farune acikin garin Kano Wanda aka lahanta Amaryar babu gaira babu daliki.

Kamardai yadda angon yake bayyanawa masu neman labarai, yace Amaryar tasa suna Tsaka da bikinne Yan Vigilanti din Suka Saka musu Duka.

Angon ya Kara da cewa wannan Dalilin bashi zaisa ya guji Amaryar tasaba, Shi musulmi ne Mai yadda da kaddara.

Related Articles

Back to top button