Labarai

Kalli Bidiyon Yadda Ake Rubibin Siyan Sigari Da Tsohon a Kasuwar Singa Dake Kano

Siyan Sigari Da Tsohon Kudi a Kano

Kalli Bidiyon Yadda Ake Rubibin Siyan Sigari Da Tsohon a Kasuwar Singa Dake Kano.

Acikin satin da yagatane Babban bankin Nigeria wato CBN, ya tabbatar da cewa an Daina cinikayya da Tsohon Kudi kama Daga Naira dari biyar Zuwa dubu daya.

Hakan tasa Jama’a Cikin fargaba da Rubibin Kai kudadensu bankuna sun ajjiyewa.

Saidai ba kowane ya samu damar Kai kudinnasa banki ba, Wasu nasu nanan a jiye kuma gashi an Daina cinikayya dasu.

A Wani bidiyo dake yawo a kafafen sada zumunta, anga yadda gungun Jama’a ke tururuwa Wajen siyan Sigari Ka Tsohon Kudi a Kasuwar Singa Dake jihar Kano.

Kalli Bidiyon akasa ⬇️

Related Articles

Back to top button