Labarai
Kalli Videon Matashi Mai Yin Bidiyon Batsa Hukumar Hisba Ta Cafke Shi
Kalli Videon Matashi Mai Yin Bidiyon Batsa Hukumar Hisba Ta Cafke Shi.
Yanzunnan muke samun labaran cewa hukumar hisbah ta kame tareda gurfanar da matashinnan Wanda yayi kaurin suna wajen wallafa bidiyoyin batsa.
Idon Matashin ya Rena fata bayanda ya tsinci kanshi a komar hukumar ta hisbah. Kalli Bidiyon akasa.