Labarai

Sai na koma dan kidinafin idan aka sa nai asarar wannan kudin

Sai na koma dan kidinafin idan aka sa nai asarar wannan kudin

Lallai ayi hatta akan batun chanza basalin kudi a fadin Nigeria domin an fara harzika matasa akan wannan batu domin tabbas akwai wanda zasu karye raga raga ta dalilin wannan chanza kudin.

Domin munyi karo da wani fai fan bidiyan wani matashi da yayi wani furuci akan tabbas idan aka saka yayi asarar kudin sa zai koma kidinafas wato mai gar kuwa da mutane kamar yadda ya bayyana.

Matashin yace yana da kudi har komanin Naira dubu dari uku da hamsin wanda yace yaji banki har kusan sau nawa amma an hanashi shiga yaje ya ajiye kudin sa kuma ana cewa za’a dai na karba.

Shin menene ra’ayin ku akan maganar wannan matashin kuyi mana comment muji ta bakin ku.

Related Articles

Back to top button