Labarai
Tirkashi An kawo amarya da katon saurayi saboda iskanci
Tirkashi An kawo amarya da katon saurayi saboda iskanci.
Innalillahi wa Inna ilaihirrajiun a wannan faifan bidiyon zaku ga yadda kawo amarya tareda wani katon saurayi Domin ya tayata zama.
Wannan al’amari ya matukar razana Jama’a sosai.