Labarai

Wata Bidiyo Yadda Wata Mata Taci Mutunci Shiekh Yahya Jingir A Jihar Filato

Wata Bidiyo Yadda Wata Mata Taci Mutunci Shiekh Yahya Jingir A Jihar Filato.

Wata mata mazauniyar Jihar filato ta Shiga bakin duniya bayan ta fito tana zagi da cin mutuncin babban malamin addinin Islama na Jihar Shiek Yahya jingir.

Wannan bidiyo na wannan mata ya bata ran Jama’a matuka sosai da sosai Wanda hakan yasa aka Fara aika Mata da Martani.

https://youtu.be/LampIThOjJA

Acikin masu yin Bidiyon Yan Tiktok Sunfi yawa

Related Articles

Back to top button