Music Video
Video: Nura M Inuwa – Gidan Sarauta (Official Video) 2023
Download Gidan Sarauta Video Nura M Inuwa
Nura M Inuwa fitaccen Mawakinnan Na Arewacin Nigeria, ya saki bidiyon wakarsa “Gidan sarauta” wadda aka Saka fitattun jarumian kannywood aciki.
Itadai wannan Waka ta “Gidan Sarauta” anyita ne domin film din Gidan Sarauta Series na kamfanin mai shadda.
Zaku iya kallo bidiyon wannan Waka ta “Gidan Sarauta” by Nura M Inuwa akasa.
Kuci gaba da kasance da shafinmu na ArewaTop.com.ng Domin nishadinku.