Fitaccen mawaki Adam a Zango Wanda Jarumi a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood ya saki sabuwar wakarsa Mai suna “Allah Gyara”.
Tabbasa zakuji dadin wannan Waka ta Adam a Zango sosai musamman masoya wakokinsa da finafinan sa.
Zaku iya sauraron wannan waka ta Adam a Zango mai suna “Allah Gyara”, ko kuma ku sauke ta akan wayoyinku na hannu wato download ta hanyar danna download dake kasa.
Kuci gaba da kasan cewa da wannan shafin na na ArewaTop.com.ng Domin nishadinku dakuma samun labarai da dumi dumin su.