Music

APC Ta Gaza – Sadiq Zazzabi

Download APC ta gaza by Sadiq Zazzabi

Shahararren mawaki Sadiq Zazzabi, ya saki sabuwar wakarsa ta Siyasa Mai suna “APC Ta Gaza”.

Zaku iya sauraron wannan waka ta “Apc Ta Gaza”, kokuma ku sauke ta akan wayoyinku na hannu wato download ta hanyar danna download dake kasa.

Download APC Ta Gaza Mp3

Zakiji dadin wakarnan matuka musamman magoya Bayan jam’iyyar PDP.

Kuci gaba da bibiyar wannan shafin na ArewaTop.com.ng domin nishadinku.

Related Articles

Back to top button