Insha Allahu – S. James Ft. Madox TBB.
Fitaccen Mawakinnan Na Hausa Hippop wato S. James ya saki sabuwar wakar sa Mai suna “Insha Allahu” I da Yayi featuring Madix TBB acikinta.
Zaku iya sauraron wannan Wakar ta “Insha Allahu”, kokuma Ku sauketa a wayoyinku na hannu wato download. Danna Download MP3 Domin sauke wakar.
Idan kunji dadin sauraren wannan waka zaku iya turawa Yan uwa da abokanan arziki.