Fitaccen Mawakin Hausa Ali Jita ya saki Wata Sabuwar wakarsa Mai suna “Atiku Ne Amsa” wadda Yayi wa dan takarar Shugaban kasar Nigeria Atiku Abubakar.
Zaku iya sauraron wannan Wakar ko kuma Ku sauketa akan wayoyinku wato download ta Hanyar Danna Download MP3.