Matashin mawaki Lilin Baba mijin ummi rahab ya saki sabuwar wakar sa Mai taken “Zo Gani”.
Wannan Waka dai tana daya Daga Cikin wakokin dake Cikin Sabon kundin wakokinsa (Album) Mai Sunan “Tauraro ep”.
Zaku iya sauraron wannan Waka ta Zo Gani kokuma Ku sauketa akan wayoyinku na hannu wato download. Danna Download dake kasa Domin Sauke ta.
Idan kunji dadin sauraren wannan waka, zaku iya turawa Yan uwa da abokanan arziki.
Ku cigaba da kasan cewa da wannan shafi mai albarka na ArewaTop.com.ng Domin nishadinku.