Music

Music: Nura M Inuwa – Gidan Sarauta

Download Gidan Sarauta Music By Nurq M Inuwa

Fitaccen Mawakinnan Nura M Inuwa yasaki Sabuwar Wakarta Mai suna “Gidan Sarauta” ayau.

Wannan Waka itace wakar Nura M Inuwa ta farko a shekarar 2023, haka zalika kuma wannan Waka itace Waka ta farko acikin film din Gidan Sarauta Series.

Zaku iya sauraron wannan Waka kokuma Ku sauke ta Akan wayoyinku na hannu wato download, Danna Download dake kasa Domin Sauke Gidan Sarauta Mp3.

Download Gidan Sarauta Mp3

Related Articles

Back to top button