Matashin mawaki Salim Smart, ya sakar muku wakarnan tacikin film din Labarina Wanda Ake saka a Arewa24.
Zaku iya sauraron wannan Waka ta Sanadin Labarina by Salim Smart ko kuma Ku sauketa Akan wayoyinku wato download.
Danna download dake kasa Domin Sauke ta.