Mawaki “Umar Mb”, ya saki sabuwar wakar sa Mai suna Makullin Zuciya. Wakar dai ta kasance acikin kundin wakokinsa (Album) Mai suna “Cikin Jini”.
Zaku iya sauraron wannan Wakar ko kuma Ku sauketa Akan wayoyinku wato download ta hanyar danna “Download Mp3”.
Idan wannan Waka ta “Makullin zuciya” tayi muku dadi zaku iya turawa Yan uwanku.
Kuci gaba da kasan cewa da ArewaTop.com.ng Domin nishadinku