Sadiq Saleh – Kalma Guda.
Sabon mawaki mai tasowa Sadiq Saleh, ya saki Wata zazzafar Sabuwar wakarsa mai suna “Kalma Guda”.
Zaku iya sauraron wannan kakar Mai suna “kalma Guda”, ko kuma Ku sauketa Akan wayoyinku wato download Cikin sauki. Danna Download MP3 Domin Sauke ta.
Idan kunji dadin sauraren wannan waka zaku, zaku iya turawa Yan uwa da abokanan arziki.