Music
Safaa – Inda Ass Ft. Mr442 | MP3 Download
Ke Saffa Ina Zaki Wash bayyana ga ciki GA goyo ga ruwan Sama
Tsohuwar Jarumar kannywood safara’u wacce Yanzu sunanta Safaa, ta saki sabuwar waka Mai suna Inda Ass, tareda Mr. 442.
Masoya safara’u da 442 za suji dadin wannan Waka ta Inda Ass sosai da sosai.
Zaku iya sauraron wannan waka ta “Inda Ass”, ko kuma Ku sauketa Akan wayoyinku na hannu wato download ta hanyar danna download dake kasa.
Kuci gaba da kasan cewa da wannan shafin na ArewaTop.com.ng domin nishadinku dakuma samun labarai da dumi dumin su.