Sanannen Mawakin Hausa Umar M Shareef, ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Kan Kauna” wadda wannan Waka tayi dadi matuka.
Zaku iya sauraron wannan waka mai suna “Kan Kauna”, ko kuma ku sauke ta Akan wayoyinku na hannu wato download ta hanyar danna download dake kasa.
Ku cigaba da kasan cewa da ArewaTop.com.ng, Domin samun wakoki masu dadi, labaran kannywood dama duniya.