Fitaccen mawaki Umar M Shareef Wanda Yayi Shira a wakar soyayya, ya saki sabuwar wakar sa mai suna “Wayyo Ni”.
Tabbasa masoya wakokin soyayya musamman mosaya Umar M Shareef zakuji dadin wannan Wakar.
Zaku iya sauraron wannan waka ta Umar M Shareef mai suna “Wayyo Ni”, kokuma ku sauke ta akan wayoyinku na hannu wato download ta hanyar danna download dake kasa.
Kuci gaba da kasan cewa da wannan shafin na ArewaTop.com.ng domin nishadinku dakuma samun labarai da dumi dumin su.